TASKAR LABARAI

Innalillahi Yadda Wani Miji Ya Yankewa Matarsa Kafa Daya da Hannu Daya a Jihar Kebbi

Innalillahi Wainna ilaihirrajiun Ana Zargin Mijin Wannan Matan da Yanke Mata Kafa daya da Hannu daya a Jahar Kebbi.

Innalillahi Yadda Wani Miji Ya Yankewa Matarsa Kafa Daya da Hannu Daya a Jihar Kebbi.

Jaridar Alfijir Hausa ta ruwaito wani rahoto wanda yake bayyana cewa ana Zargin Mijin Wata mata a jahar Kebbi da Yanke Mata Hannunta guda daya da kuma kafa guda daya.

 

Wannan ya kasance al’amari ne me Matukar tada hankalin al’umma domin dukkan wanda yaga halin da wannan Baiwar Allah take ciki dole Hankalin sa ya tashi.

Mun gode da Ziyartar wannan Shafi namu wanda yake kawo maku labarai da dumi duminsu

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button