TASKAR LABARAI

Innalillahi wa’innalaihi raji’un Amarya ta rasu kwana 11 da yin Aurensu

Innalillahi wa’innalaihi raji’un Amarya ta rasu kwana 11 da yin Aurensu

Innalillahi wa’innalaihi raji’un Amarya ta rasu kwana 11 da yin Aurensu.

Maryam Muhammad Liman an daura auren ta da Sahibin ta Abdul Daja a ranar 6 ga watan Janairu inda kuma Allah yayi mata rasuwa a yau 18/01/2023.

Muryoyi ta ruwaito anyi jana’izar ta a safiyar yau a Okada Road a gidan Haj. Fatima Madugu sannan aka kaita makabartar Gbakungu dake Minna a jihar Niger.

Mutuwar tayi matukar tada hankalin Al’umma,muna Allah yajikan ta yasa can tafi nan Amin.

Kuci gaba da kasancewa damu domin samun labarai da dumidumin su, mungode!

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button