TASKAR LABARAI

Innalillahi Kalli Sabuwar Annobar Data Fara a Tiktok Hukumar Hisba Zasuyi Saurin Daukan Mataki

Innalillahi Kalli Sabuwar Annobar Data Fara a Tiktok Hukumar Hisba Zasuyi Saurin Daukan Mataki.

Wata Sabuwar Annoba data Fara a Tiktok da Fara tsorata Jama’a kamar yadda zaku gani a bidiyon dake kasa.

Hukumar hisbah dake Jihar kano ta kuduri niyyar kawarda wannan sabuwar annoba data shigo sanadaiyyar manhajar tiktok. Manhajar ta tiktok Dai ta Sanya Mata da yawa komawa yan madigo, wasu Kuma karuwai banda shaye shaye da kuma ya won banza.

Babbar illar da tiktok din yayiwa mutanen arewa shine yadda Mata suke komawa karuwan gida, suna daga gida Amma suna tallata kawunansu ga masu bukata.

Hukumar ta hisbah ta fara bincike a manhajar inda ta kama sun murja ibrahim Kunya da kuma me wushirya, take kuma farautarshi su Ummi Shakira da sauran fitsararru.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button