TASKAR LABARAI
Innalillahi Kai Duniya Kalli Video Yadda Maciji Ya Fito Akan Gawar Wani daya Mutu

Innalillahi Kai Duniya Kalli Video Yadda Maciji Ya Fito Akan Gawar Wani daya Mutu.
Assalamualaikum warahamatulla wabarakatuhu barkan ku da sake kasancewa damu a cikin sabon video
Wani sabon video Mai matukar ban mamaki ya bayyana abyankin kudancin Nigeria.
Wasu sun bayyana sabon video yadda wani Wanda ya mutu Maciji ya bayyana akan akwatin gawar sa
Muna fatan zakuji dadin kallon wannnan sabon video da muka zo muku dashi.