KANNYWOOD

Innalillahi Duniya Abun Tsoro Kalli Bidiyon Murja Kai Tsaye Daga Dakin Gidan Yari

Innalillahi Duniya Abun Tsoro Kalli Bidiyon Murja Kai Tsaye Daga Dakin Gidan Yari.

Sati biyu Kenan da Kai murja Ibrahim Kunya Gidan Yari sakamakon maganganun Batsa a kafar sadarwa ta Tiktok.

Malaman Jihar Kano sune wayanda suka Kai kararta Kotu inda Daga nan aka wuce da ita Gidan Yari.

Ko’a shekaranjiya, Suma su Idris Mai Wushirya an wuce dasu gidan Yari tareda Aminu BBC da kuma Wanda Yayi wakar Adaidai Tanan.

Kalli Bidiyon Murja Kai Tsaye Daga Dakin Gidan Yari Akasa Domin Kallon halin da dake ciki

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button