KANNYWOOD

Ikon Allah! kalli yadda jaruma HAUWA GARBA ( ‘YAR AUTA ) take kwalliyar ta irin na kauyawa

Ikon Allah! kalli yadda jaruma HAUWA GARBA ( ‘YAR AUTA ) take kwalliyar ta irin na kauyawa.

Tsohuwar matar marigayin jarumi Rabilu Musa Dan Ibro wacce ta haifa masa yaro guda, jaruma hauwa Garba wacce aka fi sani da Yar Auta, da yawa daga cikin mutane basu san yadda fuskarta ya ke a zahiri ba, kasancewar tana shafa wani bakar abu a fuskar idan zata fito a film da sunan kwalliya.

Jarumar kannywood din dai mai suna yar Auta an saba ganinta ne a film din Gidan Badamasi da tashar Arewa24 suke haskawa a duk sati.

Ku kalli wannan bidiyon dake kasa zaku ga yadda ita jarumar take yiwa kanta kwalliya da kanta, da da yawa daga cikin mutane basu taba kallon fuska babu kallo.

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button