TASKAR LABARAI
Ikon Allah Bidiyon Wasu Mata Yan biyu da aka haifesu a tare ….

Ikon Allah Bidiyon Wasu Mata Yan biyu da aka haifesu a tare ….
Kamar dai yadda kuke Kallon wannan hoto a Sama, sudai wayannan Yan Mata Yan haife sune ahaka.
Wayannan Mata tun suna Yara jarirai, gashi Yanzu sun girma Amma har yanzu suna a manne da Juna.
Jama’a da dama sun Shiga al’ajabi lokacinda aka haifi wayannan Yara masu ban mamaki.
Kalli Bidiyon wayannan Yan Mata akasa ⬇️