KANNYWOOD

Dukkan Yan Kannywood din da Suka Shiga Wata Jam’iyyar a Nigeria to Neman Kudi Kawai Yakaisu Cewar Sani Danja.

Dukkan Yan Kannywood din da Suka Shiga Wata Jam’iyyar a Nigeria to Neman Kudi Kawai Yakaisu Cewar Sani Danja.

Fitaccen Mawaki nan a Masana’antar shirya Finafinan Hausa Watau Sani Musa Danja Ya bayyana cewa Dukkan wani dan Masana’antar Kannywood daya shiga wata Jam’iyyar siyasa a Nigeria to neman Kudi Kawai sukaje.

Sannan kuma ya fada hakan ne da babbar murya a wata tattaunawa da jaruma Hadiza Gabon tayi dashi a Shirin da take Gabatarwa a manhajar YouTube.

Kamar dai Yadda aka sani Yawancin Jaruman Kannywood Suna shiga Jam’iyyun Siyasa ne domin Amfanin kansu badan kishin Mutane ba.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button