
kukalli Shirin DAN JARIDA SEASON 1 EPISODE 13 Wanda aka sake yanzu yanzu.
DAN JARIDA shirine Mai dagon zango Wanda ke zuwa muku duk ranan lahadi da karfe 9:00 a YouTube channel.
Tashar YouTube na Mai shadda global resources ne suke kawowa DAN JARIDA duk mako.
Kukalli bidiyon akasa fatanmu asha kallo lafiya
karku manta aci gaba da bibiyan shafinmu na americanahblog don ilimantarwa da nishadan tarwa.