Hausa Film

Tirkashi Dalilin dayasa nabar shirin Labarina Nafisat Abdullahi tayi bidiyon

Dalilin dayasa nabar shirin Labarina. Nafisat Abdullahi

Kamar yadda kuka sani anfara haska Shirin Labarina tare da Nafisat Abdullahi wacce ahalin yanzu haka bata Cikin Shirin.

Mutane dadama sunyita cece kuce game da ficewartan acikin Shirin kowa kalan nashi fahimtar.

Ita dakanta yanzu haka tabayyana mana dalilin barinta Shirin cewarta tasamu sabanine tsakaninta da masu daukar nauyin Shirin saboda tana yawan tafiya kasar waje ana tsaka da daukar Shirin Wanda sukuma suke bukatan tabari agama daukar Shirin kafin Daga baya tayi tayi tafiyan Amma taki. Acewarta wannan shine dalilin dayasa tabar Cikin Shirin Labarina.

Kuci gaba da bibiyarmu a shafinmu na americanahblog.com

Related Articles

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button