KANNYWOOD
Cikin Fushi Adam a Zango Yayi Martanin Akan Batun Chanjin Kudi A Nigeria
Cikin Fushi Adam a Zango Yayi Martanin Akan Batun Chanjin Kudi A Nigeria

Jarumin yayi martani akan halin da ake ciki yanzu a kasar Nigeriya tunda gwabnati ta kaddamar da chanja kuɗi wanda kuma hakan yasa jama’a suka shiga cikin wani mawuyacin hali babu komai sai wahala da bacin rai
Hakan yasa jarumin ya fito yaje nemawa talakawa sauki daga wajen gwabnati wanda suna daga cikin manyan a wajen taya gwabnati neman mulki dan haka suke ganin indai sukayi magana za’a iya samun sauki
Bayan jarumin yayi wannan koken yasa gwabnati taji kuma cikin ikon Allah yanzu talaka ya fara samun sauki tunda an kara wa’adin karbar tsohon kudi.
Koya sauran jarumai zasuji akan wannan abin domin sunyi shiru da bakinsu sai yanzu da Adam a Zango yayi kukan kura yayi kira ga gwabnati.