KANNYWOOD

Bidiyon Yadda Hannafi dan Ibro ya zazzagi mawaki G fresh kan taba sana’ar mahaifinsa da yayi

Bidiyon Yadda Hannafi dan Ibro ya zazzagi mawaki G fresh kan taba sana’ar mahaifinsa da yayi.

Wannan matashin jarumin yana daga cikin yayan marigayi Rabilu Musa inro Wanda ya taka rawar gani sosai acikin harkar da mahaifin nasa ya bari wanda Allah yayi masa rasuwa

 

 

 

Mawakin ya caccaki yan kannywood da yi musu wata mummunar shaida inda shi kuwa hannafi yaga abin bazai iya yin shiru ya fito yayi masa martani mai zafi domin kare sana’ar su

 

Sauran jaruman kannywood sun yaba

Masa da wannan namijin kokarin kan yadda ya nuna tsantsan kishi akan wannan abinda j fresh yayi

Ta cikin wannan video da muka sanya muku zakuji duka abinda jarumi hannafi ya fada da kuma kalaman shi j frrsh din aka yan kannywood.

 

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button