TASKAR LABARAI

Bidiyan wasu yaran Dake da kiba Wuce kima Ya Matuƙar Sanya Mutane Tausayi

Bidiyan wasu yaran Dake da kiba Wuce kima Ya Matuƙar Sanya Mutane Tausayi

Ku tsaya tsaf ku kalli bidiyan yaran da suke da kiba wuce kima sun matukar sanya tausayi a zukatan mutane tun bayan da bidiyon su ya bayyana a shafin youTube na tashar Afrimax English.

Bidiyon Yaran Da Keda Kiba Wuce Kima Ya Matuƙar Sanya Mutane Tausayi.

Mahaifin yaran ya bayyana a hirar da akayi da shi ce wa, yaran an haifesu kamar ko wanne jariri, to sai duk suna soma girma na wuce kima ne bayan watanni 5 a duniya.

Yadda Bidiyon Yaron Da Mutane Ke Kiransa Biri Ya Kada Zuciyar Mutane

Cikin yaran, yaro na farko da yake da shekaru 5 a duniya, yana da nauyin da ya kai a ƙalla sama da kilo 100 inda mai biye masa ke da nauyin da ya kai kilo 30.

Mahaifiyar yaran ta bayyana irin halin kunci da tsanani suke ciki saboda dawainiya da yaran. Domin kallon cikakkiyar tattaunawar sai ku kasance a wannan bidiyo.

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button