
BBC HAUSA Sun wallafa wasu hotuna ashafinsu na Facebook kwanakin baya.
Shin BBC HAUSA Sun razanane kokuma anmusu bara zanane irin yadda yan siyasa suka Saba.
Sun wallafa wani hoton Atiku abubakar Wanda yake cewan sunsaci kudi alokacin mulkinsu Amma yanzu zasu gyara
Sunsake wallafawa a Shafinsu na Facebook cewan sugaban kasa Muhammadu buhari yace zasuyi amfani da kudin da take asusun mutane domin biyan bashin da ake binsu