TASKAR LABARAI

Bayan rasuwar Kamal Aboki Wani Malami Yayi Wa’azin da Mutane basuji dadin saba.

Bayan rasuwar Kamal Aboki Wani Malami Yayi Wa’azin da Mutane basuji dadin saba.

Bayan rasuwar Kamal Aboki Wani Malami Yayi Wa’azin da Mutane basuji dadin saba.

A jiya ne Allah Yayiwa Jarumin barkwanci Kamilu iliyasu Usman Wanda akafi sani da Kamal Aboki rasuwa wanda Allah yayi masa rasuwa ne jiya da daddare sakamakon hadarin mota daya rutsa dashi akan hanyarsa ta dawowa gida daga garin Maiduguri.

Mutane da dama sun bayyana marigayin a Matsayin mutum me faran faran da jama’a gashi baya fushi, to sai dai bayan hakan mutane basu ji dadin wata magana da wani Malamin yayi akan kamal din ba.

Domin maganar ta batawa masoyan sa rai matuka Kalli Cikakken vedion anan
To sai dai.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button