KANNYWOOD

Babban yaran Adam A Zango yasha suka bayan yasaki wannan bidiyan na mata tsirara

Babban yaran Adam A Zango yasha suka bayan yasaki wannan bidiyan na mata tsirara

Yaron Adam A Zango (Masur Makeup) Na Shan Suka Saboda Bayyana Bidiyon Yan Mata Tsirara Suna Wanka. Bidiyon Daya Wallafa A Shafin Sada Zumunta. Ya Nuna Wasu Mata Da Maza Suna Wanka A Wani Beach A Garin Lagos.

 

Mansur Make yayi Bidiyon Ne Domin Taya Mutane Murnar Zagayowar sabon Shekara, Inda A Karkashin Bidiyon Ya Rubuta “Happy New Year” Sai Dai Wallafa Bidiyon Keda Wuya Masur Din Ya Fara Shan Caccaka Kan Bidiyon, Inda Mutane Da Dama Su Bayyana Ra’ayoyinsu.

 

Bayan ganin wannan bidiyan masoyan sa da yawa sunyi tir da wannan bidiyan kuma basuji dadin abun da ya ai kata ba muma da munso kawo muku wannan fai fan bidiyan sai muka ga ai kwata kwata ma bai dace ba mu kawo shi akan wannan shafin.

Dan haka yanzu dai zamu saka muku wasu kadan daga cikin comment din da aka yi masa bayan yasaki wannan bidiyan akan shafin sa na sada zumun ta wato social media kenan ga abun kamar haka.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button