SIYASATASKAR LABARAI
Atiku abubakar yajagoranci zanga zanga a Abuja
Atiku abubakar yajagoranci zanga zanga a Abuja

YANZU YANZU:Kukalli yadda atiku abubakar yajagoranci zanga zangar lumana yau dinnan a Abuja. Cewarsa anmasa magudine akan zaben da akagudanar satin da yagabata.
wadanda suka halarci zanga zangar, akwai shugaban jam’iyyar ta PDP, Iyorchia Ayu da kuma gwamnan jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal. Da sauran manya manyan yayan jamiyyar PDP.