SIYASA

Anyabama Bola Ahmad Tinubu

Bola Ahmad Tinubu yayi kokari

Anyaba ma Dan takaran shugaban kasa wato Bola Ahmad Tinubu bisa kokarin da yayi akawn matsalan canjin kudi ma talakawa

A wani rahoto da yake yawo a wasu jaridun dake nan yanar gizo, an bayyana Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar APC a matsayin wanda ya taka rawa wajen ganin an ƙara wa’adin ƙarɓar tsofaffin kuɗaɗe. Bayan da hakan ya nuna alamun shiga wani mawuyacin hali.

Yan majalisun ƙasar nan sunnuna cewan lallai Sai Ankara wa’adin karban tsofaffin kudi  Wanda hakan ake alakantashi daga shi Ɗan takarar jamiyyar APC.

Tinubu, ya nuna damuwarsa matuƙa a lokacin da yake gabatar da jawabi a garin Abeokuta, jawabin da ýan adawa suka ne mi juyawa don haifar da ɓaraka tsakanin Ɗan takarar da shugaban ƙasa Muhammdu Buhari wanda hakan bai samu ba.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button