SIYASA

Ana Zargin Isa Ali Pantami kan bacewar N13.9

Ana Zargin Isa Ali Pantami kan bacewar N13.9

A safiyar yaune majalisan dattijai na najeriya suka aike da sako zuwaga minista Isa Ali Pantami.

Sungayyace shine saboda Zargin da ake nabatan billiyon N13.9bn a ma’aikatansa,Wanda sukace yakarbi kudinne don zimman yin aiki dasu Amma kuma ba’aga abun dayayi dasuba saboda hakane yasa majalisan dattijai suka gayyace shi zuwa majalisan domin amsa musu tambayoyin su

Ana ganin kawai zargine saboda ansanshi yanada gaskiya da a gwamnatin Muhammadu Buhari.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button