SIYASA

Allahu Akbar Bayan Mutuwar Mahifinsa Ana Saura Kwana 3 Zabe, Kwankwaso Ya Bawa Dan Takararsa Ta Rep Kuma Yanzu Ya Lashe Zaben

Mahaifinsa ne Zababben dan Takara, ana saura kwanaki 6 Zabe Ya rasu Kwankwaso Yace a bawa Dansa inda a Karshe Kuma Ya Lashe Zaben.

Mahaifinsa ne Zababben dan Takara, ana saura kwanaki 6 Zabe Ya rasu Kwankwaso Yace a bawa Dansa inda a Karshe Kuma Ya Lashe Zaben.

Sunan sa Shekh Abdulhakeem Kamilu Ado Wudil. ya lashe zaben Dan Majalisar Tarayya Mai wakiltar kananan hukumomin Wudil Da Garko.

Bayan Mutuwar Mahaifinsa kwana shida ga zabe Jam’iyyar NNPP Ta Bashi Takarar Saboda Nagartarsa

Ya kasance Mahaddacin Alqur’ani
Makarancin Hadith Da Fiqh

Yayi Karatun Degree A ABU Zaria
Yanzu Haka Yana Masters A ABU Zaria.

Yana Lecturing A Al-Istiqama University Sumaila.

Yana Da Markaz Na Koyarwar Addini Q Masallacin KUST Wudil Da Kuma Sauran Majalisai

Yana Da Shekaru 30 Yanzu.

 

Muna Rokon Allah Yayi Riko Da Hannunsa Ya Bashi Ikon Sauke Hakkin Da Ya Rataya A Wuyansa.

 

Allah Yaji Qan ACG Kamilu Ado.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button