• Skip to main content
  • Skip to secondary menu
  • Skip to primary sidebar
  • Skip to footer

Americanahblog

American Immigration, Scholarships, News, Jobs And Marketing

  • Home
  • Info Hub
  • Scholarship
  • Education
  • Contact Us
    • Privacy Policy
    • About Us
    • Terms and Conditions

Allah Mai Iko: Dalilin Cin Zarafin Al’qurani Yanzu Haka Kasar Sweden Tana Cikin Tsaka Mai Wuya

8 April 2023 by Americanahblog

Spread the love

Allah Mai Iko: Dalilin Cin Zarafin Al’qurani Yanzu Haka Kasar Sweden Tana Cikin Tsaka Mai Wuya

Details: Hausa Tv

Babbar kotun Sweden, ta yi watsi da wata bukatar da ‘yan sandan kasar suka shigar na hana zanga zangar kona al’qurani mai girma.

Rundanar ‘yan police ta Sweden, ta dai bukaci a haramta irin wannan zanga zangar saboda barazana ga duk tsaron kasar gaba daya.

To amma dai kotun ta kafa hujja da cewa bukatar da ‘yan sanda suke bata gamsar da alkalin ba.

Amma Wasu masu tsauttsaran ra’ayi a kasar ta Sweden sun bukaci a basu damar gudanar da zanga zanga a gaban babban ofishin jakadancin Kasar Iraqi da Turkiye, inda suke son a basu dama su kona al’qurani mai girma, saidai ‘yan sanda suka haramta zanga zangar, amma daga bisani masu tsattsauran ra’ayin suka shigar da qara gaban wata sabuwar kotun.

Yanzu haka dae kasar na cikin tsaka mai yuwa game da al’amarin siyasa da ya janyo mata tofin “Allah Wadai” daga ko ina a duniyar musulmai, musamman kasar Turkiyya.

Related Posts:

  • 1684660591435970-0.png
    Tarihin Rikicin Isra'ila da Falasdinawa Daga shekaru…
  • Abinda Ya Jawo Yaki A Kasar Sudan Yanzu Haka.
    Abinda Ya Jawo Yaki A Kasar Sudan Yanzu Haka.
  • 1685343325327969-0.png
    'Yadda El-Rufai Ya Rushe Gidan Marayun Da Ya Shekara…
  • 1684742079105636-0.png
    Yadda Amurka ta yi kokarin amfani da nukiliya wajen…

Filed Under: Sweden, Turkey

About Americanahblog

A dedicated blog that blends education and travel. This is a space that embraces the wonders of learning and the thrill of exploring new places.

Primary Sidebar

  • Facebook
  • GitHub
  • Instagram
  • Pinterest
  • Twitter
  • YouTube

Trending

PTDF Postgraduate Scholarship Scheme for Nigerians to Study Overseas

Petroleum Technology Development Fund, PTDF Postgraduate Scholarship Scheme for Nigerians to Study Overseas 2024/2025 (Study in UK, France, Germany, China and Malaysia)

Transitional Milk and Mature Milk

Treating Breast Pain

Warning Signs of Breastfeeding Problems

Weaning Your Baby

When Not To Wean

Footer

About Us

Welcome aboard our thrilling journey that marries the world of education with the excitement of travel! Our blog is your ultimate compass, guiding you through the realms of study and adventure abroad.

Recent

  • University of Benin, UNIBEN Resumption Date for 2024/2025 Academic Session
  • COOU (ANSU) Academic Calendar for 2024/2025 Academic Session
  • Enugu State University of Science and Technology, ESUT Development Levy Amount, Payment Procedure for 2024/2025 Academic Session
  • Nigeria Police Academy Entrance Exam Dates 2024/2025 (7th Regular Course)
  • Federal Polytechnic Bida HND Admission Acceptance Fee Payment Details 2024/2025 Academic Session

Search

Copyright © 2025 · AmericanahBlog Home · About · Contact · Privacy