KANNYWOOD

Ali Nuhu Mutumin Kirki ne Sai dai bashi da Hakuri Cewar Adam Zango

Ali Nuhu Mutumin Kirki ne Sai dai bashi da Hakuri Cewar Adam Zango.

Fitaccen Jarumin Kannywood Adam Zango ya bayyana cewa Jarumi Ali Nuhu Mutumin Kirki ne Sai dai kawai bashi da Hakuri.

Dama dai Yawancin mutane sukan bayyana cewa jarumin haka yake dukkan wanda ya sanshi mutumin kirki ne kawai dai baya da hakuri ne.

Kalli Cikakken vedion anan đŸ‘‡

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button