KANNYWOOD

Alhamdulillah Kalli Yadda Aka Kai Rukayya Dawayya Dakin Mijinta, Matan Kannywood Sun Nuna Mata Kara   

Kai Rukayya Dawayya Dakinta Na Aure

Alhamdulillah Kalli Yadda Aka Kai Rukayya Dawayya Dakin Mijinta, Tsofaffin Jaruman Kannywood Sun Nuna Mata Kara

Kamar dai yadda aka sani a jiya Juma’a ne aka daura auren fitacciyar Jaruma a Masana’antar Kannywood Rukayya Umar Santa wacce akafi sani da Rukayya Dawayya tare da Shugaban Hukumar tace Finafinai na Jahar Kano watau Ismail Na’abba Afakallahu.

Dama dai tun tuni aketa yada jita jita akan Cewa jarumar zatayi aure sai dai ba’a bayyana wanda zata aura ba saida bikin ya matso kusa,  a yanzu dai An daura aure jiya kuma har an kai jarumar dakin Mijinta.

Ga kadan daga Cikin yadda Abinda ya gudana wajen bikin a jiya Juma’a.

 

An Hango Fuskokin Wasu Tsofaffin Jaruman Kannywood Mata a wajen bikin jarumar wanda wasu daga cikinsu ma har manta dasu gaba daya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button