KANNYWOOD

Alhamdulillah jarimi Nuhu Abdulllahi ya Kara kuyi masa fatan alheri

Alhamdulillah jarimi Nuhu Abdulllahi ya Kara kuyi masa fatan alheri.

Jarumin yayi aure a shekarar data gabata wanda akai kewarsa acikin shirin labarina wanda hakan yasa ya kara suna a kannywood kuma ya kara farin ciki wannan abin Alfahari ne a wajen wannan jarumin

A wannan karan ma ya saki wasu hotunansa shida amaryarsa abin sha’awa kowa ya gani yasan suna zaman lafiya kuma da kwanciyar hankali burin duk wani magidanci kenan

Jarumin da yanzu haka yadan ja baya a harkar kannywood yafi karkata harkar siyasa inda ake ganin ba karamin kudi suke samuba tunda yana tawagar mawaki Rarara

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button