Alhamdulillah Amarya karima izzzar so a gidanta tare da jaruman izzzar so abin birgewa

Alhamdulillah Amarya karima izzzar so a gidanta tare da jaruman izzzar so abin birgewa.
Wasu na ganin yanzu babu yan wata kungiya wanda suke da karfin zumunci kamar yan kannywood saboda yadda suke kulawa da ziyartar yan uwansu yan Film wanda Allah ya azurtasu dayin aure hakika wannan abune mai dadi da murna da kuma farin ciki
Jarumar wacce bata wani dadi a kannywood ba tana Film Allah ya kawo mata miji kuma bata wani tsaya Wata wata ba tayi aurenta wannan abune mai matukar mahimmanci acikin rayuwata.
Yan Film sunyi cikar danko acikin gidan jarumar domin zuwa ziyara da kuma tayata murna da karkafa zumunci Masha Allah sun birge masoyanta.