
Sabuwar Shirin Dakuka jima kuna jira wato AKWAI season 1 Episode 6 yanzu haka ansaki .
Akwai Shirine Mai dogon zango Wanda sarki Ali Nuhu yake kawo muku duk ranan talata 8:00 na dare.
Shirin yatsaru matuka tayadda masu kallo zasu nishadantu da shirin.
Zaku iya sauke Shirin Akwai season 1 Episode 6 awayarku
kucigaba da bibiyar shafinmu na americanahblog.com