KANNYWOOD

Abun mamaki wakar Ado gwanja ta koma ta yabon Annabi S.A.W ku kalli kuji yadda kar rerata

Abun mamaki wakar Ado gwanja ta koma ta yabon Annabi S.A.W ku kalli kuji yadda kar rerata.

Wannan ba karamin abin alfahari bane domin duk duniya da kuma lahira babu wanda yakai Annabi Muhammad Sallallahu alaihi Wasallam daraja da kima da kuma kwarjini.

Domin tafi kowa asali da nagarta da kirki saboda haka babu wanda yachanchanci yabo da waka sai Annabi.

Wannan wakar da mawaki gwanja yayi an jiyo wata baiwar Allah ta juya launinta ta koma ta yabon nnabi domin tace shine yafi chanchanta da wannan wakar saboda mutane su kara sonsa saboda dadin kasidar da akayi

Matar ta bayyana cewa duk wata shagala bata da amfani indai bada Annabi aka yiba domin shi kadai zakayiwa abu Allah yaji yana sonka Balle yabon hatta Allah saiya karrama ka

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button